Babban kotun tarayya
Yayin da ke daf da yanke hukuncin karshe a shari'ar zaben gwamnan jihar Plateau, jami'yyar PDP ta shiga taitayinta inda ta ce a tashi da azumi don neman nasara.
Kotun Koli ta tabbatar da nasarar Gwamna Umo Eno na jihar Akwa Ibom a matsayin zababben gwamnan jihar, ta yi fatali da korafe-korafen APC da NNPP.
Kotun Koli ta tanadi hukunci kan shari'ar zaben gwamnan jihar Ogun inda Gwamna Dapo Abiodun ke jagoranta bayan sanar da sakamakon zaben watan Maris.
Kotun Koli ta sanya gobe Juma'a 12 ga watan Janairu a matsayin ranar raba gardama a shari'ar zaben gwamnan jihar Plateau tsakanin jam'iyyar PDP da APC.
Mai shari'ar Okoro, shugaban kwamitin mutum biyar na Kotun Koli ya yanke hukunci kan shari'ar zaben gwamnan jihar Adawa. Ya tabbatar da nasarar Ahmadu Fintiri.
Tsohon hadimi a gwamnatin Muhammadu Buhari, Sanata Ita Enang ya gurfana a gaban Babar Kotun Tarayya kan zargin bata wa tsohon gwamnan Akwa Ibom suna.
Mai shari'a Binta Ibrahim-Galadanchi ta kotun majistire, ta ba da umurnin garkame matashin da ya kashe limami a Kano, ta kuma hada da mahifin yaron.
Kotun koli ta tanadi hukunci kan kararrakin da aka shigar a gabanta masu neman a tsige gwamna daya tilo na jam'iyyar Labour Party (LP), Alex Otti.
Kotun Koli da ke Abuja ta tanadi hukunci kan shari'ar zaben gwamnan jihar Delta da ke neman tsige Gwamna Sherrif Oborevwori na jam'iyyar PDP a jihar.
Babban kotun tarayya
Samu kari