Babban kotun tarayya
Gwamnatin Neja hada da gwamnatin tarayya, kamfanin wuta, kamfanonin Kainji Hydro Electric PLC da Mainstream Energy Solutions Limited ta maka a kotu.
Babbar Kotun Tarayya ta yi hukunci kan sahihancin kasafin kudin jihar Rivers naira biliyan 800 da Majalisar ta amince da shi yayin da gwamnan ya sanya wa hannu.
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta EFCC ta daukaka kan hukuncin da wata babbar kotu ta yanke na wanke tsohon gwamnan jihar Neja, Babangida Aliyu.
Gwamnan jihar Delta, Sheriff Oborevwori ya bayyana cewa ya yi nasara a shari'o'i 38 tun daga zaben fidda gwani har zuwa yanzu da ya yi nasara a Kotun Koli.
Kotun Koli ta tabbatar da nasarar Gwamna Nasir Idris a matsayin gwamnan jihar Kebbi inda ta yi watsi da korafe-korafen dan takarar jam'iyyar PDP.
Kotun Koli da ke zamanta a birnin Abuja ta yi hukuncin karshe kan takaddamar shari'ar zaben gwamnan jihar Gombe inda ta tabbatar da nasarar Gwamna Inuwa Yahaya.
Kotun Koli da ke zamanta a birnin Tarayya, Abuja ta yi hukunci kan shari'ar zaben gwamnan jihar Ogun da ake kalubalantar sakamakon zaben jihar a watan Maris.
A gurfanar da matashi mai suna Garzali Musa Obasanjo a gaban kotun shari'ar addinin musulunci dake filin hoki a jihar Kano, kan zargin cin mutunci Sheikh Triumph.
Wata babbar kotun Fatakwal, babban birnin jihar Ribas ta bada umarnin a rataya wasu masu garkuwa da mutane uku har sai ransu ya fita bisa tuhume-tuhume huɗu.
Babban kotun tarayya
Samu kari