Babban kotun tarayya
Kotun Koli ta tanadi hukunci kan shari'ar zaben gwamnan jihar Taraba wanda dan takarar NNPP, Farfesa Sani Yahaya ke kalubalantar zaben Gwamna Agbu Kefas na PDP.
Rikicin siyasa a jihar Ondo na kara tabarbarewa tun bayan gudanar da zaben fidda gwani a jihar don cike gurbin mazabar Akoko a Majalisar Tarayya.
Kotun Koli na cigaba da zartar da hukunci kan kararrakin da aka shigar kan zaben wasu gwamnoni a kasar nan. Ya zuwa yanzu akwai gwamnoni takwas da ke jiran hukunci.
Kotun Koli ta tanadi hukunci kan shari'ar zaben gwamnan jihar Nasarawa da ke kalubalantar zaben Gwamna Sule Abdullahi a jihar wanda ya yi nasara a jam'iyyar APC.
Matasa a karkashin inuwar jam’iyyar PDP a jihar Nasarawa sun fito da yawansu don yin zanga-zanga gabannin hukunci mai muhimmanci da kotun koli za ta yanke.
Mai shari’a James Omotosho na babbar kotun tarayya da ke Abuja ya tura tsohon dan majalisar Kaduna, Dabo gidan yarin Kuje har sai an yanke hukunci kan belinsa.
Kotun Koli ta sanya ranar raba gardama a shari'ar zaben gwamnan jihar Kaduna tsakanin Gwamna Uba Sani na jam'iyyar APC da Isa Ashiru Kudan na PDP a Kaduna.
A cigaban shari’ar da ta biyo bayan babban zaben Najeriya na 2023, Jaridar Legit Hausa ta yi rubutu akan jerin gwamnoni 10 da suka yi nasara a kotun koli.
Gwamnan jihar Plateau, Caleb Mutfwang ya yi martani kan hukuncin da kotun koli ta yanke wanda ya tabbatar da nasararsa a zaben gwamnan jihar na 2023.
Babban kotun tarayya
Samu kari