Babban kotun tarayya
Kotun ɗaukaka ƙara ta soke hukuncin da ya rushe KASIEC da zaɓen kananan hukumomin Kano na 2024. Ta tabbatar da sahihancin shugabanni 44 da ‘yan takarar Kwankwasiyya.
Gwamnan jihar Edo, Monday Okpebholo ya bukaci abokin hamayyarsa na jam'iyyar PDP, Asue Ighodalo, da ya karbi hukuncin da kotun daukaka kara ta yanke.
Kotun Osun ta yanke wa Kabiru Ibrahim hukuncin kisa bisa kisan Lukman Adeleke bayan ya amsa laifi, sannan aka aka gano gawar Lukman a cikin jaka.
Kotun tarayya ta ci tarar tsohon gwamnan Kaduna, Nasir El-Rufa'i da wasu 'yan sanda tarar N900 da N10m bisa zargin tsare wasu mutane bayan kashe sarkin Adara
Kotu ta ba da umarnin kama daraktan FCTA, Joseph Eriki, da wasu 10 bisa tuhumar jabun takardu, shiga filaye ba bisa ka’ida ba da haɗin baki da sauran laifuffuka.
Jam'iyyar PDP ta garzaya babbar kotun tarayya mai zama Abuja, ta shigar da ƙarar Hon Oluwole Oke saboda ya sauya sheka zuwa APC mai mulkin Najeriya.
A labarin nan, za ku ji kotu a Kano ta yanke wa Shafiu Abubakar hukuncin kisa ta rataya bayan samunsa da laifin kona masallata a garinsu na Gadan.
Kungiyoyin fararen hula sama da 35 sun yi korafi ga Bola Tinubu kan rikicin Hamdiyya Sidi Sharif da gwamnatin Sokoto karkashin gwamna Ahmed Aliyu Sokoto.
A wannan labarin, za a ji cewa Amnesty Int’l ta soki shirin mika Hamdiyya Sharif ga ‘yan sanda, tana cewa tana bukatar kulawar likita, ba tsangwama daga gwamnati ba.
Babban kotun tarayya
Samu kari