Babban kotun tarayya
Rahotanni sun bayyana cewa an gurfanar da Emefiele tare da Henry Isioma Omoile a gaban kotun mai shari’a Rahman Oshodi kan sabbin tuhume-tuhume 26.
Wasu sabbin takardun kotu sun bankado yadda tsohon gwamnan Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya siyar da kamfanin auduga ga iyalansa ba bisa ka’ida ba.
Babbar Kotun Tarayya da ke Legas ta sanya 9 ga watan Afrilu a matsayin ranar yanke hukunci kan ɗan daudu a Najeriya, Idris Okuneye da aka fi sani da Bobrisky.
Kotun CCB ta dakatar da Rimingado ne biyo bayan zarginsa da ake yi da aikata laifuffuka da suka shafi karbar cin hanci da karya dokar aikin gwamnati.
Hukumar yaki da cin hanci da yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa (EFCC) ta gabatar da jami'in kamfanin Binance a gaban kotu. Akwai zarge-zarge kan kamfanin.
Kotun Daukaka Kara da ke Legas, ta yanke wa wasu ma'aikatan bankin Kyestone biyu da dan Indiya hukuncin shekaru biyar a gidan yari, sun karkatar da N855bn.
Wata babbar kotun Abuja ta bayar da belin sanatan PDP mai wakiltar Bayelsa ta tsakiya, Benson Konbowei, a kan N50m, ana tuhumarsa ta buga takardar bogi.
Wata babbar kotu a Abuja ta wanke Mohammed Adoke, tsohon ministan shari'a da wasu mutane shida da ake tuhuma da laifin zamba a cinikin mai na Malabu.
Jami'in kamfanin Binance da aka tsare ya dauki matakin shari'a kan mai bai wa shugaban kasa shawara kan harkokin tsaro (NSA), Nuhu Ribadu da hukumar EFCC.
Babban kotun tarayya
Samu kari