Fastocin Bogi
Wata matashiya yar Najeriya ta fallasa wani faston bogi bayan ya ki bata cikon kudinta N100k. Budurwar ta yi karyar kurumta a shirin mu’ujiza na bogi.
Rundunar 'yan sanda ta yi nasarar cafke wani Fasto mai suna Sunday da ake zargi da garkuwa da wata budurwa inda ya lalata ma ta rayuwa a jihar Ogun.
Wasu fusatattun matasa sun yi wa wani Fasto tsinannen dukan kawo wuka tare da hadiminsa a coci a jihar Benue kan zargin sace mazakutar wani matashi.
Fasto Kingleo David Elijah ya bayyana cewa ya hango za a cigaba da hantarar kotun ƙoli kan hukuncin da ta yanke na tabbatar da nasarar Shugaba Bola Tinubu.
Shugaban cocin Fire of Liberation Interdenominational Ministries, fasto Fabian Nna, bai tayar da matacce ba daga cikin akwati kamar yadda ake cewa.
Babban malamin addini kuma mai fada a ji a harkar jami'o'i a Najeriya ya bayyana yanayin da ake ciki na gaza samo mafita ga matsalolin kasar nan a yanzu haka.
Manyan fastoci guda biyu sun yi hasashen cewa hukumomi za su cafke Peter Obi, ɗan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar Labour Party (LP) a zaɓen 2023.
Wani babban fasto na cocin Zion Ark of Covenant Int’l Bible Church Inc., fasto Victor Great, ya kasa taka ƙafafunsa bayan ya kwashe kwana 21 yana azumi.
Shugaban cocin INRI Evangelical Spiritual Church, Fasto Elijah Babatunde Ayodele ya hango gwamnoni huɗu da kotu ba za ta ƙwace nasarar da suka samu a zaɓe ba.
Fastocin Bogi
Samu kari