Yan bindiga
Wasu 'yan bindiga dauke da makamai sun yi awon gaba da wasu mutane a jihar Zamfara. 'Yan bindigan sun sace mutanen ne yayin wani hari karamar hukumar Bukkuyum.
Rahotanni da muke samu sun tabbatar da cewa yan bindiga sun tare hanyar Gusau–Gummi a Zamfara da yammacin jiya Talata 7 ga watan Oktobar shekarar 2025.
‘Yan bindiga sun sace Ladi Abel, matar jami’in NIS, a hanyar Badagry–Mile 2, sun nemi kudin fansa N7m, daga baya suka hakura a N3m; ’yan sanda sun fara bincike.
Gwamnatin jihar Kwara ta fito ta yi magana kan zargin cewa 'yan bindiga sun karbe ikon waau daga cikin kananan hukumomin jihar. Ta ce karya ce akwai ake yadawa.
Wasu miyagun 'yan bindiga dauke da makamai sun kai hare-hare a jihar kwara. 'Yan bindigan sun hallaka wani Fasto tare da sace basarake da wasu mutane.
‘Yan bindiga sun kashe mutane huɗu, sun jikkata yaro mai shekara 14 a wurin wasan snooker a Ojo, Lagos. ‘Yan sanda sun kama mutane biyar da ake zargi.
Jam'iyyar ADC mai adawa a Najeriya ta ragargaji shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu. Ta nuna cewa shugaban kasan yana yi wa rashin tsaro rikon sakainar kashi.
Wasu miyagun 'yan bindiga sun kai harin ta'addanci a jihar Neja. 'Yan bindigan sun hallaka wani shugaban 'yan sa-kai tare da yin garkuwa da wasu mutane.
Tsoro da firgici sun karade Rafi da Wushishi a Neja bayan 'yan ta’adda sun bayyana da makamai, suna harbe-harbe yayin da jama’a ke tserewa daga gidajensu.
Yan bindiga
Samu kari