Yan bindiga
Miyagun ƴan bindiga sun buƙaci yan uwan da mutanen da suka sace a Gonin Gora su haɗa Naira tiriliyan 40 a matsayin kuɗin fansa da kuma motoci da babura.
Kungiyar Yarbawa ta Afenifere ta bukaci shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu, da ya dauki matakai masu tsauri wadanda suka dace don kawo karshen 'yan ta'adda.
Yayin da 'yan bindiga ke ci gaba da kai hare-hare, Sheikh Ahmed Gumi ya shawarci Bola Tinubu kan sulhu sabanin kuskuren da aka yi a gwamnatin Muhammadu Buhari.
Kakakin majalisar wakilai, Abbas Tajudeen ya taya musulmai murnar zuwan watan Ramadan. Ya kuma bukaci 'yan Najeriya da su sanya kasar nan cikin addu'a.
Rahotanni da muke samu sun tabbatar da cewa yara tara daga cikin 102 da kungiyar Boko Haram ta sace sun kubuta daga hannun ‘yan ta’adda a jihar Borno.
Wasu daga cikin daliban da aka sace a jihar Kaduna sun kubuta daga hannun 'yan bindigan da suka tafi da su zuwa daji. Gwamna Uba Sani ya tabbatar da hakan.
Wasu tsagerun ‘yan bindiga sanye da kayan sojoji sun kasha mutane hudu tare da raunata wani a garin Abacheke da ke karamar hukumar Ohaji-Egbema ta jihar Imo.
Wasu miyagun 'yan bindiga dauke da makamai sun kai sabon hari a jihar Sokoto. Miyagun 'yan bindigan sun sace almajirai masu tarin yawa a yayin farmakin da suka kai.
Dakarun sojoji sun matsa ƙaimi wajen sun ceto ɗaliban da aka sace a jihsr Kaduna. Sojojin sun gano inda 'yan bindigan suke a cikin kadurgumin daji.
Yan bindiga
Samu kari