Yan bindiga
‘Yan bindiga sun kashe matar faston Anglican a Lilu, Ihiala, sun kona gidansa da motocin cocin yayin wani mummunan hari da ya tayar da hankula a Anambra.
Wasu 'yan bindiga dauke da makamai sun kai hari wata kasuwa a jihar Anambra. Sun kashe mutane da dama yayin da suka bude wuta kan jama'a da dare.
Shugaban karamar hukumar Sabon Birni a jihar Sakkwato, Alhaji Ayuba Hashimu ya karyata labarin da ake yadawa cewa yan bindiga sun kashe mutane a masallaci.
Rundunar 'yan sandan Oyo ta tabbatar da sace Ibukun Otesile, diyar wanda ya kafa cocin Jesus Is King Ministries. CAN ta aika sako ga jami'an tsaro.
Gwamnan jihar Edo, Monday Okpebholo, ya fasa kwai kan matsalar garkuwa da mutane da ake fama da ita. Ya nuna yatsa ga 'yan siyasa masu neman mulki.
Wasu yan bindiga sun kai mummunan hari a lokacin sallar Asuba a Kiba Ruwa, Sabon-Birni a Sokoto inda suka kashe mutane biyu ciki har da limamin masallaci.
Gwamnan jihar Gombe kuma shugaban kungyar gwamnonin Arewa, Mohammed Inuwa Yahaya, ya bayyana cewa akwai abubuwan da suka rashin tsaro ya ta'azzara a Arewa
Wasu masu amfani da intanet sun sake magana kan tsohon bidiyon Bello Matawalle na 2021, inda yake kare wasu ’yan bindiga da ake ganin bai kamata ba.
Gwamnan jihar Katsina, Dikko Umaru Radda, ya yaba da sulhun da aka yi da 'yan bindiga. Ya ce sulhun ya jawo an samu zaman lafiya a yankunan da ke fama da matsala.
Yan bindiga
Samu kari