Yan bindiga
Rundunar 'yan sandan jihar Kaduna ta samu nasarar dakile wani yunkuri da 'yan bindiga suka yi na yin garkuwa da mutane. Sun yi musayar wuta tare da fatattakarsu.
Yayin da ake zargin wasu da ɗaukar nauyin ta'addanci a Najeriya, Sheikh Ahmed Gumi ya yi fatali da zargin inda ya ce 'yan bindiga da kansu suke nemo kudin shiga.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar, ya caccaki gwamnatin Shugaba Bola Tinubu kan yadda matsalar rashin tsaro ke kara ta'azzara.
Rahotannin sun tabbatar da cewa daliban tsangaya 15 da aka sace su a jihar Sokoto sun kubuta daga hannun 'yan bindigan makwanni biyu bayan maharan sun dauke su.
Wani sabon ango mai suna Sani yana daga cikin mutane 21 da ‘yan bindiga suka kashe a wata kasuwar mako a garin Madaka, karamar hukumar Rafi ta jihar Neja.
Rahotanni sun nuna cewa magajin gari da wasu mutane 20 sun ru yayin da ƴan bindiga suka kai farmaki wani kauyen karamar hukumar Rafi ta jihar Neja.
Gwamnatin Katsina karkashin Malam Dikko Radda tare da dakarun sojin saman Najeriya sun yi nasarar ceto mutane 17 da aka yi garkuwa da su a dajin Jibia.
Sanannen malamin addinin musuluncin nan, Sheikh Ahmad Abubakar Mahmud Gumi, ya nuna cewa akwai kuskure kan yadda sojoji ke amfani da karfin tuwa kan 'yan bindiga.
Gwamnan jihar Kaduna, Malam Uba Sani, ya nuna damuwa kan yadda ake samun karuwar masu ba 'yan bindiga bayanaiɓa kauyukan da ke fama da rashin tsaro.
Yan bindiga
Samu kari