Yan bindiga
An musanta ikirarin da wani shafin yada labarai ta yi na cewa karamin ministan tsaro, Bello Muhammad Matawalle, ya raba buhunan shinkafa ga 'yan bindiga.
Wata kungiya mai suna Arewa Youth for Peace and Security ta caccaki gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal Dare kan yadda matsalar rashin tsaro ta kara tabarbarbarewa.
'Yan bindiga sun sake kai mummunan hari cikin cocin Celestial da ke jihar Ogun inda suka sace mambobin cocin su na tsaka da gudanar da bauta a kauyen Oriyarin.
Gwamnan Kaduna, Malam Uba Sani, ya ɗauki nauyin karatun ɗalibai sama da 100 na makarantar kauyen Kuriga da aka ceto daga hannun ƴan bindiga kwanan nan.
Gwamna Uba Sani na jihar Kaduna ya yi alkawarin ba daliban Kuriga 137 tallafin karatu har zuwa Jami'a bayan haɗa su da iyalansu a jihar a jiya Laraba.
A jiya Laraba 27 ga watan Maris aka yi ta yada jita-jitar cewa hatsabibin ɗan bindiga, Dogo Giɗe ya mutu a jihar Sokoto, an samu karin bayani kan labarin.
Asibitin kwararru na Reliance da ke Sokoto a ranar Laraba ya musanta cewa ya yi jinyar shugaban ‘yan bindiga Dogo Gide, wanda sojoji suka harbe shi.
Wasu miyagun 'yan bindiga dauke da makamai sun kai harin ta'addanci a hedkwatar karamar hukumar Anaocha a jihar Anambra. Sun yi awon gaba da 'yan sanda.
Rundunar sojojin Nigeriya ta sanar da murƙushe hatsabibin ɗan bindiga a jihar Zamfara, Junaidu Fasagora tare da mayaƙansa da dama a karamar hukumar Tsare.
Yan bindiga
Samu kari