Yan bindiga
Jami'an tsaron haɗin guiwa sun bindige wasu yan bindiga uku daga cikin tawagar yan ta'addan da suka addabi matafiya a kan hanyar Benin zuwa Auchi a jihar Edo.
Majalisar dattawa ta bukaci hukumomin tsaron kasar da su kakkabe duk mabuyar masu garkuwa da mutane da nufin ceto mutane 38 da aka yi garkuwa da su a Katsina.
'Yan bindiga sun harbe tsohon dan takarar shugaban karamar hukuma a zaben kananan hukumomi a jihar Kaduna, Steven Inuwa, a ranar Lahadi da ta gabata a Abuja.
Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufa'i, a ranar Talata ya yi watsi da shirin da gwamnatin tarayya ke yi na yafewa yan bindigan da suka mika wuya da sunan.
Wasu yan bindiga a karshen makon da ta gabata sun kashe babban ma'aikaci a Hukumar Tattara Haraji na Kasa, FIRS, mai suna Mrs Ibironke Oluremi Adefila. Daily Tr
Mutane 29 ne yan bindiga suka sace yayin harin da suka kai kauyen Godiya a cewar rundunar yan sandan Jihar Katsina. Mai magana da yawun rundunar a jihar kamar y
Ƙasa da awa 24 bayan kashe mutane 11 a Kurmin Masara a masarautar Atyap, Ƙaramar Hukumar Zangon Karar, Jihar Kaduna, yan bindiga sun sake kai hari Kurmin Masara
Yan bindiga sun yi garkuwa da wani jigon jam’iyyar APC kuma tsohon Shugaban karamar hukumar Ilemeje da ke jihar Ekiti, Prince Bamgboye Adegoroye da wasu mutane.
Yan bindiga sun kai farmaki wasu garuruwan kananan hukumomin Paikoro da Mariga inda suka kashe mutane da dama ciki harda sojoji 3 a tsakanin Lahadi da Litinin.
Yan bindiga
Samu kari