Yan bindiga
Sarkin Katsina, Alhaji Abdulmumini Kabir Usaman, mafita ɗaya da zata iya kawo karshen ayyukan yan bindiga a ƙasar nan shi ne duk wanda ya shiga hannu a kashe.
Rundunar yan sanda a jihar Nasarawa ta ce ta ceto wani tsohon kansila da aka yi garkuwa da shi, Mista Anthony Duke Effiom, a ranar Lahadi, 30 ga watan Janairu.
Mutane da dama sun halaka sakamakon farmakin da ‘yan bindiga suka kai kauyen Galkogo da ke karamar hukumar Shiroro a Jihar Neja, sun babbake gidaje da yawa.
Sarkin Katsina, Alhaji Abdulmumin Kabir Usman, ya sanar da mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo cewa shi da gwamna Aminu Bello Masari ba su bacci.
Gwamnatin jihar Kaduna ta tabbatar da halakar rayuka 11 a yankin kudancin Kaduna a ranar Lahadi, yayin da 'yan bindiga suka babbaka gidaje sama da talatin.
Ran mutum daya ya salwanta a wani farmaki da 'yan fashi da makami suka kai wa tawagar basarake a Abia, Mai Martaba Eze Injiniya Ude, tare da wasu mutum hudu.
Dattijon da yan bindiga suka yi garkuwa da shi a gonarsa da ke garin Faskari, Katsina, Sa’idu Dabo, ya bayyana cewa ya sha jiba a hannunsu kafin a sako shi.
Mazauna kauyaku tara da ke karkashin Jihar Zamfara sun koka akan yadda ‘yan bindiga suka tura musu wasika suna bukatar makudan kudade a matsayin haraji a hannun
Jami'an rundunar yan sanda reshen jigar Katsina sun fatattaki yan bindiga yayin da suka yi yunkurin aikata mummunan nufinsu kan mutanen garin Faɗimawa a Kurfi.
Yan bindiga
Samu kari