Kashim Shettima
Mallam Abdulazeez Yinka Oniyagi, Jagoran Kungiyar Goyon Bayan Tinubu (TSO) ya ce tsoron Tinubu da Shettima ne yasa masu adawa ke daukan nauyin masu dumama siyas
Gwamnan jihar Kaduna, Mallam Nasir ElRufai, yana fushi da Bola Ahmed Tinubu saboda bai zabe sa a matsayin mataimakinsa na babban zaben shugaban kasa na 2023 ba.
Dan takarar APC, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu ya yi bayanin cewa ya zabi abokin takara daga cikin yan arewa marasa rinjaye ne saboda ci gaban kasar gabaki daya.
Kungiyar Kirista ta Najeriya, CAN, reshen matasa ta ce babu yadda za ta yi ta bari mambobinta su zabi musulmi da musulmi a matsayin shugaban kasa a zaben 2023
A yayin da ake ta cece-kuce kan tikitin takarar Musulmi da Musulmi na jam’iyyar APC gabanin 2023, dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar mai mulki, Bola Tinubu.
Jam’iyyar APC, Asiwaju Bola Tinubu ya tsaida sabon lokacin da zai gabatar da Kashim Shettima. Tun a lokacin bikin Sallah dai Tinubu ya ce ya zabi abokin takara.
Jam'iyyar APC reshen Jihar Borno ta zabi Antoni Janar na Jihar, Kaka Shehu Lawan a matsayin dan takarar kujerar sanata na Borno Central da a halin yanzu Sanata
Jihar Borno - An zabi babban lauyan gwamnatin jihar Borno kuma kwamishinan shari’a, Barista Shehu Lawan a matsayin dan takarar jam’iyyar APC mai wakiltar Borno.
Boko Haram sun yi shirin garkuwa da Yaran Kashim Shettima. ‘Dan ta’addan da ya tsara wannan, ya shiga har gidan Gwamna, kafin ya yi nasara, sai aka cafke shi.
Kashim Shettima
Samu kari