Jihar Enugu
Daga cikin jihohi 28 da aka gudanar da zaben gwamnonin 2023 a ranar Asabar, 18 ga watan Maris, INEC bata riga ta sanar da wadanda suka yi nasara ba a jihohi 4.
Yayin da ake maraba da hukuncin Kotun koli wanda ake ganin zai iya kawo wraka daga wahalar karancin kuɗi a hannu jama'a, yan kasuwa sun ce ba zasu karba ba.
Yanzun nan sakamakon zaben shugaban kasa na jihar Enugu, Peter Obi ne ya fi kowa yawan kuri'u a jihar mai kananan hukumomi 17, kamar yadda INEC ta sanar a yau.
Gwamna Ben Ayade na jihar Cross River da takwaransa Ifeanyi Ugwuanyi na jihar Enugu sun sha kaye a zaben sanata da aka yi a ranar Asabar, 25 ga watan Fabrairu.
Wasu tsagerun yan bindiga da ake wa lakabin ba'a sansu ba sun farmaki ayarin dan takarar gwamnan jihar Enugu a inuwar APC, Uche Nnaji, Nwakibie, ya sha da kyar.
Wasu miyagun mahara sun kashe direban mota yayin da suka bude wa ayarin dan takarar majalisar tarayya a inuwar jam'iyyar PDP a jihar Enugu, Oforchukwu Egbo.
Ɗan takarar sanatan jam'iyyar PDP na Enugu ta Gabas, Sanata Chimaroke Nnamani, ya bayyana cewa har yanzu shine sahihin ɗan takarar jam'iyyar a zaɓe mai zuwa.
Wasu bayanai sun nuna cewa ɗan takarar shugaban kasa a PDP, Alhaji Atiku Abjbakar, bai gaisa da mataimakiyar gwamnan Enugu ba a wurin ralin kamfe jiya Talata.
Yan sanda a jihar Enugu sun damke wasu mutane biyu kan mallakar jabun sabbin takardun naira. An kama Joseph Chinenye da Onyeka Kenneth Ezeja wurin siyan fetur.
Jihar Enugu
Samu kari