Jihar Enugu
Shugaban jami'ar kimiyya da fasaha ta Enugu, Farfesa Aloysius Michaels ya gano abin da ya fi kashe 'yan Najeriya tsakanin 'yan ta'adda da rashin kyawun hanyoyi.
Tsohon shugaban kasa Cif Olusegun Obasanjo ya yi karin haske kan tattaunawa da ya yi da gwamnonin kudu, ya ce ba su yi magana kan sake Nnamdi Kanu ba.
Shawarar samar da jihar Adada, sabuwar jiha a yankin Kudu maso Gabas ta tsallake karatu na farko a majalisar dattawa. Ga wasu abubuwa 5 da ya kamata ku sani.
Kungiyar gwamnonin yankin Kudu maso Gabas sun cimma matsaya kan batun shari'ar da ake yiwa shugaban kungiyar IPOB, Nnamdi Kanu. Za su gana da Tinubu.
Masana'antar shirya fina-finai ta Nollywood ta sake shiga jimami bayan rasuwar fitacciyar jarumarta, Stella Ikwuegbu da aka fi sani da Madam Koikoi a jiya Lahadi.
Hukumar raya babban birnin Enugu (ECTDA), ta rufe ofisoshin kamfanin rarraba wutar lantarkin Enugu (EEDC) da ke a jihar Enugu kan datse wutar gidan gwamnati.
Fitaccen Fasto a Najeriya, Ejike Mbaka ya ce ya kamata 'yan Majalisun Tarayya da gwamnoni su fara daukar N62,000 a matsayin mafi karancin albashi.
Yayin da ake shirin gudanar da zaben kananan hukumomi a jihar Enugu, wasu ‘yan bindiga sun yi ajalin wani dan takarar PDP a karamar hukuma, Hon. Ejike Ugwueze.
Kamfanin rarraba wutar lantarki a kudu maso gabas (EEDC) ya ba gidajen gwamnati da manyan ma'aikatu wa'adin katse musu lantarki. EEDC ya ce sun ci bashi sosai.
Jihar Enugu
Samu kari