Jihar Enugu
Wata matashiyar budurwa mai suna Convenant Okereke 'yar jihar Enugu ta sadaukar da dukkan kudinta ga 'dan takarar shugabancin kasa na Labour Party, Peter Obi.
Wasu tsageru da ba a sani ba sun kona ofishin hukumar zabe mai zaman kanta ta karamar hukumar Igboeze ta Arewa a jihar Enugu da ke Kudu maso Gabashin Najeriya.
Daliban wata kwalejin ilimi a jihar Enugu sun jikkata kan su yayin da suke turereniyar neman tsira a Hostel, bayan wata gobara ta tashi a ɗaya ɗaga cikin ɗakuna
Mutane na cikin fargaba a babban birnin jihar Enugu a yayin da wasu yan bindiga suka kai hari shingen yan sanda suka kashe biyu cikinsu da wasu. Lamarin ya faru
Rundunonin tsaron Najeriya sun yi nasarar fatattakar mafakar 'yan ta'addan IPOB a jihar Anambra ta yankin Kudu maso Gabashin Najeriya da ke ta da kayar baya.
A ranar Juma'a 3 ga watan Yuni, Shugaba Muhammadu Buhari ya nada Peter Ogboge a matsayin direka janar da zai jagoranci Cibiyar Habbaka Ayyuka, PRODA, da ke Enug
Tsohon shugaban majalisar dattawa kuma ɗan takarar gwamnan jihar Enugu, Sanata Ike Ekweremadu, ya zare kansa daga zaɓen fidda gwanin PDP, ka iya komawa APC.
Mun kawo jerin wasu matan da su ke kan kujerar Mataimakin Gwamna a jihohin Najeriya irinsu Dr. Hadiza Sabuwa Balarabe wanda ta canji Marigayi Bala B. Bentex.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya isa filin jirgin sama na Alamo Ibiam da ke jihar Enugu a hanyarsa ta zuwa jihar Ebonyi. Ana sa ran zai kaddamar da ayyuka.
Jihar Enugu
Samu kari