Aiki a Najeriya
Jihohin Bayelsa, Delta, Osun, Ekiti, Zamfara, da sauran jihohi 25 ba su kafa kwamitocin aiwatar da mafi karancin albashi na 70,000 ba. Legas da Edo sun fara biya.
Gwamnatin jihar Kano ta samar da dokar da za ta ba masu lura da gandun dajin Falgore a karamar hukumar Tudun Wada, inda masu laifin da aka kama za su sha dauri.
Babban daraktan hukumar NPC, Baffa Dan Agundi ya bayyana shirin ma'aikatarsa wurin samar da ayyukan yi har miliyan daya a Najeriya da samar da kudin shiga N3bn.
Wani tsohon soja a Najeriya ya bayyana yadda ya ji bayan ya kammala aiki a Najeriya, inda yace da ma a Namibia aka haife shi ba a Najeriya ba. Ya bayyana dalilinsa.
An nemi asusun Rarara a kafar Facebook an rasa bayan da ya saki wata waka da ya yaba shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu a ranar Asabar na watan Yuli.
Kamfanin man fetur na kasa (NNPCL) ya bayyana cewa zai fara daukar aiki a gurabe daban-daban a kamfanin, sai dai wasu da suka shiga shafin sun gano ba ya yi.
Gwamnatin Abba Kabir Yusuf ta ware Naira Biliyan 29 domin gudanar da ayyukan raya jihar Kano. An ware adadin kudin ne domin aiwatar da sababbin manyan ayyuka.
Wani barawo ya yi amfani da dabara wajen sace motar dan Taxi, inda ya siya masa farantin farfesu tare da yin awon gaba da motarsa a wani yankin jihar Legas.
An bayyana umarnin hana 'yan kasar waje ci gaba da zama a Sudan saboda a samu damar inganta tsaro bayan barkewar yaki a kasar a shekarar da ta gabata.
Aiki a Najeriya
Samu kari