Aiki a Najeriya
Gwamnatin Tarayya ta yi alkawarin biyan basukan watanni takwas da matasan shirin N-Power ke binsu inda ta yi alkawarin fara biya nan ba da jimawa ba.
Wani matashi ya girgiza Intanet bayan gano shi da cebur ya na kokarin tonon kabarin abokinshi wanda ya mutu masa da kudi har Naira biliyan daya da rabi.
Rundunar 'yan sanda a jihar Kano ta kama wani matashi mai suna Sunusi Yusuf da wasu kan zargin hadin baki da yi wa abokinsu Nura Ibrahim fashin Naira miliyan 2.9.
Gwamnatin Tarayya ta bayyana cewa ba za ta iya dakile matsalar rashin aikin yi ba a Najeriya inda ta shawarci masu ruwa da tsaki su kawo mafita don magance matsalar.
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya yi alkawarin samar da ayyuka dubu 500 ga 'yan kasa da zarar an kammala kamfanin karafuna na Ajaokuta da ke jihar Kogi
An sanar da cewa, gobe shugaban kasa Bolad Ahmad Tinubu zai fito domin yiwa 'yan kasa jawabi kan halin da ake ciki a kasar nan. Shugaban zai yi haka.
Babban malamin addini kuma mai fada a ji a harkar jami'o'i a Najeriya ya bayyana yanayin da ake ciki na gaza samo mafita ga matsalolin kasar nan a yanzu haka.
Gwamnatin Tarayya ta sake gayyatar Kungiyar Kwadago ta Kasa, NLC don dakile shirinsu na shiga yajin aiki bayan kammala na gargadi a farkon wannan watan.
Ministan tarayya, Nyesom Wike zai gyara hanyoyi 135 a watanni shida. Ayyukan Nyesom Wike na farko a Abuja za su shafi yankunan Garki, Wuse, Gwarimpa da Maitama
Aiki a Najeriya
Samu kari