Aiki a Najeriya
Wata 'yar Najeriya mai suna Okeke Stephanie, ta ba da mamaki yayin da ta bayyana irin sana'ar da take yi don samun na kashewa domin rufa kai asiri a Najeriya.
Wani tsoho mai shekaru 66 dan kasar Ghana mai suna Isaac Antwi da ke tallan mangoro ya bayyana irin gwagwarmayar rayuwa da yake fama da ita, kana ga talauci.
Ma’aikatan, wadanda suka kulle makabartar Gudu a babban birnin kasar, sun mika wuya ga matsin lamba daga fadar shugaban kasa, kuma sun bude filin a ranar Alhami
Jaridar Punch ta ruwaito cewa, rundunar sojin ruwan Najeriya ta sallami wani jami'inta bayan gano yana yunkurin aikata luwadi da wani matashi a jihar Delta
Allah ya yi wa tsohon babban sakataren yada labarai na tsohon shugaban kasa Ibrahim Babangida, CPS Duro Onabule rasuwa, kamar yadda rahotanni suka bayyana.
Matashin mai suna Hamza Aminu Abdullahi yana da kwalin NCE a bangaren karatu na musamman da na'ura mai kwakwalwa, ya makance a shekarar 2006 ba tun haihuwa ba
Kamfanin wutar lantarki na Najeriya (TCN), ya yi kira ga ma’aikatan wutar lantarki da su dakatar da yunkurin yajin aikin da suke sonfarawa a ranar 17 ga wata
Alamu na nuna cewa matsalar wutar lantarki a Najeriya na iya kara kamari daga ranar Laraba, yayin da kungiyar kwadago ta umarci ma’aikata a bangaren wuta...
Gwamna Mai Mala Buni na Yobe a ranar Juma’a ya ce gwamnatinsa na kokari wajen biyan albashin ma’aikata duk da karancin kudi da jihar ke da shi, Guardian...
Aiki a Najeriya
Samu kari