EFCC
A yau Alhamis, babban kotun tarayya da ke Abuja ta jingine hukuncin da aka bayar da garkame shugaban hukumar EFCC, Abdulrasheed Bawa, saboda saba umurin kotu.
Gwamnan jihar Zamfara, Bello Matawalle ya koka kan yadda wasu ke kokarin bata masa suna ta hanyar zarginsa da boye biliyoyi a Abuja. Ya aika wasika ga EFCC.
Kakakin hukumar yan sandan Najeriya ya bayyana dalilin da yasa basu kama shugaban hukumar EFCC ba duk da umurnin da kotu tayi tun ran 28 ga watan Oktoba 2022.
Babban kotun tarayya da ke zamanta a Abuja ta yanke hukuncin tura shugaban hukumar EFCC, Abdulrasheed Bawa, gidan yari ne saboda saba wa umurnin da kotu a baya.
Kotun Abuja ta umurci sifeto janar yan sanda ya gaggauta damke shugaban na hukumar yaki da in hanci da rashawa, AbdulRasheed Bawa, bisa raina mata hankali.
Gwamnatin jihar Kano ta yi watsi da rahoton da ke ikirarin cewa Ganduje na cikin gwamnoni uku da EFCC ke sanyawa idanu saboda zargin boye kudade a gidajensu.
Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta samu izinin kwace kadarorin mataimakin shugaban majalisar dattawa, Sanata Ike Ekweremadu wanda a yanzu yana tsare a Birtaniya.
Hukumar yaki da rashawa, EFCC, ta ankarar da yan Najeriya cewa masu damfara za su iya wuwushe musu kudin asusun banki bayan sun sace musu wayoyin salula don ha
An damke yan kasuwar canji akalla takwas a jihar Kano sakamakon samamen da hukumar hana almundahana da yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa EFCC ta kai kasuwar
EFCC
Samu kari