EFCC
Alkali ya samu Emmanuel Sombo da laifin satar kudin FCE Eha Amufu. Hakan na zuwa bayan shekaru ana shari’a da hukumar EFCC, jami’in zai yi shekaru 304 a daure
Kotu ta samu Doyin Okupe da laifin karbar kudin makamai a Najeriya, amma yanzu an ji Dr. Okupe ya biya N13m domin wanke kan sa daga laifuffuka 26 da ya aikata.
Lauyan EFCC zai yi shari'a da wani wanda yaro ne a wajen Gwamnan jihar Kogi. An kai karar ne a babban kotun tarayya mai zama a Abuja, kuma an soma zama a jiya.
EFCC mai yaki da masu yi wa tattalin arzikin Najeriya zagon-kasa ta Bayyana Abin da Aka Karbe a Wajen Tsohon Akanta Janar. Shugaban Hukumar ya bayyana wannan.
An zo da kudirin da zai jawo shugaban kasa ya gaza tsige shugaba a EFCC ba tare da sa hannun Sanatoci ba. Abin da ya rage shi ne a tattauna kudirin a kwamiti.
Ma’aikatar jin-kai, bada agajin gaggawa da cigaban al’umma tana zargin ana tafka badakala aN-Power, sai aka gayyaci ICPC, a dalilin haka D’Banj yake tsare.
Muhammadu Buhari ya yi alkawarin zai yi yaki da rashin gaskiya. sA dalilin haka ne shugaban Najeriyan ya kawo dokar da ta sa gwamnatin tarayya ta samu N120bn
EFCC mai Yaki da Masu Karya Tattalin Arziki tana neman dan takarar Sanata na Jam’iyyar APC a Kano, Abdulkareem Abdulsalam Zaura, wanda aka fi sani da AA Zaura.
Mun kawo hukunci masu ban mamaki da aka zartar a kotu, tun daga hukuncin daurin watanni uku a gidan yari ga IGP Usman Alkali Baba zuwa ga na Shugaban EFCC.
EFCC
Samu kari