EFCC
Ola Olukoyede,shugaban hukumar EFCC, na fuskantar barazanar dauri a magarkama. An tattaro cewa Olukoyede da hukumar EFCC sun ki bin wani umurnin kotu.
Wata kotu a jihar Bauchi ta garkame wani matashi, Yusuf Aminu a gidan yarin a shekaru uku saboda ya gaza biyan bashin naira miliyan 1.6 da ya karba a bankin FCMB.
Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a birnin tarayya Abuja, ta bayar da belin tsohon gwamnan jihar Anambra, Willie Obiano, wanda ake tuhuma kan wawushe N4bn.
Tsohon gwamnan jihar Anambra, Willie Obiano ya isa Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja kan zargin badakalar makudan kudade har naira biliyan hudu a jihar.
Wani mai bada shaida da hukumar EFCC ta gayyato, ya tona Winifred Oyo-Ita inda ake sshari’a da hukumar EFCC bisa zargin cin wasu kudi ta hanyar da ba ta halatta ba
Babban kotun tarayya da ke aiki a Abuja ta gamsu hukumar EFCC tayi shari’a da Nicholas Mutu. An tsaida ranar shari’a da ‘dan majalisar na yankin Bomadi/Patani.
Hukumar EFCC EFCC za ta gurfanar da Obiano a gaban mai shari’a Inyang Ekwo na babbar kotun tarayya da ke Abuja bisa zargin almundahanar kudi har naira biliyan hudu.
Mambobin Majalisar jihar Ogun sun tsige kakakin Majalisar, Kunle Oluomo kan badakalar makudan kudade da mulkin kama-karya, sun zabi sabon shugaba.
Olu Agunloye, ministan lantarki da karafa a karkashin gwamnatin tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo ya shaki iskar yanci daga kurkukun Kuje,an tabbatar da hakan.
EFCC
Samu kari