EFCC
EFCC tana binciken wasu manya, akwai yiwuwar nan gaba kadan a koma kotu. Zargin karkatar da kudi da rashin gaskiya da ke kan wadannan manya ya kai N853.8bn.
Arewa Consultative Forum (ACF) ta yi Allah-wadai da binciken da EFCC ta je tana yi a Dangote. Bello Sani Galadanci ya ce hakan ba zai jawo komai ba sai illa.
Hukumar gudanarwa na bankin Musulunci na Ja'iz ya musanta jita-jitar cewa hukumar EFCC ta kama shugaban bankin Haruna Musa kan badakalar Betta Edu.
Hukumar EFCC ta gayyaci wasu manyan jami'an ma'aikatar jin kai a jiya Laraba, ta yi masu tambayoyi kan hannunsu a karkakatar da biliyoyin kudade daga ma'aikatar.
Sai yanzu ake samun labarin ta’adin da aka so ayi a ma’aikatar jin-kai a shekarar 2023. ICPC ta hana a karkatar da wasu N50bn a lokacin Muhammadu Buhari.
Hukumar yaƙi da masu yi wa tattalin arzikin ƙasa zagon ƙasa (EFCC) ta ba da belin dakatacciyar ministar harkokin jin kai da kawar da fatara, Betta Edu.
Yadda rikicin mata 2 yayi sanadiyyar tonon sililin ‘satar miliyoyi’ a gwamnati. Da alamar Halima Shehu ta taimaka wajen ganin bayan Betta Edu a kujerar Minista.
Kotu ta garkame tsohon ministan wutar lantarki da karafa, Olu Agunloye a gidan gyaran hali na kuje bayan da EFCC ta gurfanar da shi kan badakalar wutar mambila.
Ana zargin Ministocin da aka nada domin yakar talauci da satar kudin talakawa. EFCC sun hana Betta Edu da Sadiya Umar-Farouk barin Najeriya bayan karbe takardunsu
EFCC
Samu kari