Jihar Edo
Awanni bayan tsige Kwamared Philiph Shaibu, Gwamna Godwin Obaseki ya ɗauki ɗan shekara 37 a matsayin sabon mataimakin gwamnan jihar Edo ranar Litinin.
Majalisar dokokin jihar Edo ta tsige mataimakin gwamnan jihar Edo daga kan mukaminsa. An tsige Philip Shaibu ne kan wasu zarge-zarge da ake yi masa.
Mataimakin gwamnan jihar Edo, Kwamared Philiph Shaibu, yana da ragowar dama ɗaya da zai kare kansa kan zargin da ake masa a gaban kwamitin bincike.
Kwamitin mutum bakwai da babban alkalin jihar Edo ya kafa ya fara zaman domin bincike kan zargin da majalisar dokoki ke wa mataimakin gwamna, Shaibu.
Aƙalla tsofaffin shugabannin kananan hukumomi takwas ne daga PDP a jihar Edo suka sauya sheka zuwa jami'yyar APC ana daf da gudanar da zabe a jihar.
Tsoho shugaban kasa, Olusegun Obasanjo, ya yi kira ga 'yan Najeriya da kada su yanke kauna da kasar nan, inda ya yi nuni da cewa za a iya kawo gyara mai inganci.
Babban alkalin jihar Edo, mai shari'a D. I. Okungbowa, ya kafa kwamitin mutane 7 da zasu gudanar da bincike kan zargin da majalisar take wa mataimakin gwamna.
Kwamared Philip Shaibu ya yi rashin nasara a gaban babbar kotun tarayya mai zama a Abuja a kokarin dakatar da majalisar dokoki daga yunkurin tsige shi a jihar Edo.
Majalisar dokokin jihar Edo ta umurci alkalin alkalan jihar samar da kwamitin mutanen da za su duba zarge-zargen da ake yi wa mataimakin gwamnan jihar don tsige shi.
Jihar Edo
Samu kari