Zaben Edo
Philip Shaibu, ya ce ba ubangiji ne ya umurce shi ya tsaya takarar gwamnan jihar Edo a shekarar 2024. Ya ce babu wanda ya isa ya dakatar da shi daga neman kujerar.
Jigon jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) ya yi watsi da raɗe-raɗin da ke yawo cewa Nyesom Wike ne ke daukar nauyin takarar Philip Shaibu a zaben gwamnan Edo.
Mataimakin gwamnan jihar Edo, Philip Shaibu, ya ce yana da kwarin guiwar tumurmusa duk ɗan takarar da Gwamna Obaseki ya tsayar da zaben fidda gwanin PDP.
Mataimakin gwamnan jihar Edo, Philip Shaibu ya bayyana kudirinsa na tsayawa neman takarar gwamna a jihar a karkashin tutar jam'iyyar PDP a zaben da za a yi a 2024.
Jam'iyyar za ta fara sayar da fom na tsayawa takarar gwamnan jihar a ranar 10 zuwa 16 ga Janairu, yayin da ranar 17 ga watan Janairu za ta zamo ranar rufewa.
Tsohon ministan ayyuka da tsohon ɗan takarar gwamna karkashin inuwar PDP a jihar Edo, Gideon Ikhine, su ja ragamar magoya bayansu zuwa jam'iyyar APC.
Peter Obi ya ce Nigeria na cikin talauci ne sakamakon rashin samun shuwagabanni na-gari. A cewarsa bai kamata ana talauci a Nigeria ba la'akari da albarkatun kasar
Kotun sauraron kararrakin zabe ta tsige dan majalisar jam’iyyar PDP, Destiny Enabulele, wanda ke wakiltar mazabar Ovia ta kudu maso yamma a jihar Edo.
A nan za ku ji jerin wasu Jihohin da Gwamnoninsu su ke rigima da Mataimakansu a halin yanzu. A binciken da mu ka yi, kusan duka jihohin daga Kudu su ke.
Zaben Edo
Samu kari