
Daura







A yau babu asibitocin tarayya a jihohi 15 irinsu Kano, Kaduna, Sokoto, Borno, Akwa-Ibom, Edo, Anambra, Ebonyi. Yanzu kuma gwamnati za ta gina wani a Daura.

Kwanan nan aka ji labari tsohon Gwamnan Bayelsa ya samu sarautar Sarkin Kudu Hausa a Daura. Sarkin Daura Ya Ba Ƙaramin Ministan Mai Sarautar Sarkin Kudun Hausa.

Sanatan Daura, Ahmad Babba-Kaita ya sha alwashin cewa tun da ya bar APC, sai jam’iyyar PDP ta karbe mulkin Katsina a zaben 2023, a makon nan ya saye ofishin TBO

Za a ji ‘Danuwan Buhari ya fasa sauya-sheka, ya zabi zaman APC bayan zama da 'yan Jam’iyya. Fatuhu Muhammad mai wakiltar Daura/Sandamu/Mai’adua ba zai je PDP ba

Daura, garinsu shugaba Buhari ya cika ya batse yayin da tsohon darakta janar na hukumar tsaron farin kaya, DSS, Alhaji Lawal Musa Daura, ya aurar da diyarsa.

Za a ji Yadda zagin da ‘Dan takaran APC ya yi wa ‘Danuwan Shugaban Najeriya ya yi sanadiyyar ficewar Hon. Fatuhu Muhammed ya sauya-sheka daga APC mai mulki.
Daura
Samu kari