Kotun Kostamare
Babbar kotun a jihar Kano ta ba da belin matashiyar 'yar Tiktok, Murja Ibrahim Kunya kan kudi N500,000 bayan zarginta da yada badala daya sabawa al'adun jihar.
Murja Ibrahim Kunya ta shigar da ƙarar neman beli a babban kotun tarayya mai zama a Kano, lauyanta ya ce laifin da ake zarginta da aikatawa yana da beli.
Wata kotun majistare a jihar Kwara ta dauki mataki kan Olowofela Oyebanji, wanda ake zargi da kashe Sarkin Kwara, Oba Peter Aremu bisa rashin lafiya.
A ranar Laraba ne majalisar wakilai ta amince da sabuwar dokar ƙarin albashi da alawus ga babban joji na ƙasa (CJN) da sauran alƙalan kotunan Najeriya.
Rundunar 'yan sanda a jihar Kano ta shigar da korafi kan fitacciyar 'yar Tiktok, Murja Ibrahim Kunya inda ta bukaci ta biya ta diyyar N500,000 kan bata suna.
Wata kotu mai zama a birnin tarayya Abuja ta ɗaure lebure watanni 15 a guda. gyaran hali ko tarar N40,000 bayan ya amsa laifin sata a masallaci a Asokoro.
Babban lauya ya tafka abin kunya bayan garkame shi a kotu kan zargin cin zarafin wata budurwa bayan ya yi mata alkawarin biyanta kudi bayan sun gama holewa.
Wata kotun majistare mai zamanta a Iyaganku, jihar Oyo ta garkame wani likitan bogi da aka gurfanar a gabanta bisa zargin ya kashe majinyaci ta hanyar yi masa allura
Wata kotun majistare da ke zama a Ado-Ekiti ta umurci wani magidanci da ya daina yiwa matarsa magana na tsawon makonni biyu har zaman kotu na gaba.
Kotun Kostamare
Samu kari