Kotun Kostamare
Babbar kotun tarayya da ke Abuja, a karkashin Mai Shari'a, Emeka Nwite ta haramta beli ga wasu mutane da ake zargin suna da alaka da Bello Turji.
Yayin da ake ci gaba da rigimar sarauta a jihar Ogun, kotu ta soke nadin Oba Olugbenga Somade a matsayin Akufon na Idarika, tana cewa nadin ya saba doka.
Hukuncin da babbar kotun tarayya ta yanke a kan zaben kananan hukumomi na jihar Ribas ya jawo an fara hasashen yadda shari'ar APC da gwamnatin Kano za ta kasance.
Kotun Majistare da ke Norman’s Land a Fagge, jihar Kano ta yankewa wasu 'yan TikTok 2, Ahmad da Maryam hukuncin daurin shekara 1 kan yada bidiyon batsa.
Rundunar 'yan sanda ta gurfanar dashahararren mawaki, Habeeb Okikiola Olalomi, wanda aka fi sani da Portable, a kotun majistare da ke Isabo, Abeokuta, Ogun.
Gwamnatin tarayya ta zargi kamfanin Binance dake hada hadar kirifto da musayar kudi ta intanet da jawo mata gagarumar asara ta hanyar guje wa biyan kudin haraji.
Kotun majistire mai zama a Ilorin, babban birnin jihar Kwara ta tasa keyar Abdulrahman Muhammed, wanda ya ce shi malamin musulunci ne zuwa gidan yari.
Dan majalisa, Hon. Philip Agbese ya karyata zargin da shugaban kamfanin Binance, Tigran Gambaryan ya yi masa ne neman a ba shi cin hanci da rashawa.
Jarumar Kannywood, Maryam Malika, ta runtuma kotun Shari’a da ke Magajin Gari, Kaduna domin neman a tabbatar da sakin da tsohon mijinta mai suna Umar ya yi mata.
Kotun Kostamare
Samu kari