Jihar Cross River
Yan sanda da taimakon mutanen gari sun samu nasarar tsamo gawarwakin ɗaliban ABU da wani ɗalibi ɗaya a ruwa kwana biyu bayan haɗarin jirgin ruwa a Kalaba .
Wani dalibin jami'ar Calabar, Daniel Aiguokhian ya shirya kafa sabon tarihi na kambun Guinness na duniya wanda zai shafe da mako guda yana rubutu babu tsayawa.
Gwamnan jihar Cross River, Bassey Otu, ya ba da umarnin haramta ayyukan yan acaɓa a cikin kwaryar babbae birnin jiha watau Kalaba, ya gargaɗi masu kunnen ƙashi.
Gabanin bikin rantsuwa da ake shirin yi, inda a nan ne za a mika mulki ga zababbun shugabbanni, an ga wasu cikin gwamnoni na ta kaddamar da ayyuka a jihohinsu.
Gwamnan jihar Kuros Riba, Farfesa Ben Ayade, ya yaba wa kansa, ya ce shi babban jarumi ne kuma gwarzo bisa jure biyan ma'aikata albashi da fansho a mulkinsa.
Gwamnan jihar Kuros Riba, Farfesa Ben Ayade, ya nuna rashin jin daɗinsa da abinda ya faru a Oyonum da Ofatura, ya sanya dokar kulle na awanni a kowace rana.
Yanzu muke samun labarin rasuwa basarake mafi dadewa a Najeriya kuma mahaifin ministan Buhari rasuwa a jihar Cross River. An fadi kadan daga tarihi da aikinsa.
Wani matashi ya gamu da ajalin sa bayan an cinna masa wuta a jihar Cross River. Ana zargin matashin ne da laifin satar wayar Android yayi ɓatan dabo da ita.
Dan takarar gwamnan jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP), jihar Cross Rivers, ya bayyana cewa zai ƙalubalanci sakamakon zaɓen gwamnan jihar a gaban kotu.
Jihar Cross River
Samu kari