Rashawa a gwamnatin Najeriya
Wani bincike ya nuna yadda wasu kasashen Afrika da suka fi cin hanci da rashawa a nahiyar. An bayyana cewa, a yanzu haka dai babu Najeriya a kasashen 10.
Akwai masu neman cusa sunan Hon. Femi Gbajabiamila a badakalar N3bn ta ofishin Dr. Betta Edu. Rt. Hon. Tajudeen Abbas ya yi kaca-kaca da masu wannan zargi.
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa (EFCC), ta bugu ruwan cikin Abubakar Ahmad Sirika, kanin tsohon ministan sufurin jiragen sama, Hadi Abubakar Sirika.
Alkali ya yanke hukuncin biyan tarar N20 ko daurin shekaru 3 a babban kotun jihar Gombe ga Matar ta hada kai da Mohammad Babayo Maina domin karbar N3m.
EFCC ta ce akwai kungiyoyi da shugabannin addini dumu-dumu a harkar satar kudin jama’a. A lokacin da ake da malamai na Allah, akwai wadanda abin duniya ne gabansu.
Sadiya Umar-Farouk da magajiyarta watau Betta Edu su na tsare a yanzu. Shake Ministoci 2 da EFCC tayi ya fito da Naira Biliyan 30 da aka nemi a sace a gwamnati.
Shehu Sani, tsohon sanatan Kaduna ta tsakiya ya bayyana yadda hadiman gwamnatin Muhammadu Buhari suka yi kaca-kaca da goben Najeriya kafin miƙa mulki a 2023.
Wani jami’in hukumar EFCC, Kazeem Yusuf, ya shaidawa kotu abin da ya sani game da kudin makamai. Shaidan ya fadawa kotu yadda aka yi wa Najeriya addu’a da N4.6bn
An gurfanar da tsohon kakakin majalisar jihar Ogun, Olakunle Oluomo, da wasu mutum biyu a gaban kotu bisa zarginsu da karkatar da naira biliyan biyu da rabi.
Rashawa a gwamnatin Najeriya
Samu kari