Cikakken Bincike
Hukumar EFCC za ta yi wa Betta Edu tambayoyi a lokacin da ba a gama binciken Sadiya Umar-Farouk ba bayan tsohuwar ministar jin-kai ta ce ba ta da cikakken lafiya.
Binciken yadda CBN ya rabawa kamfanoni Daloli ne ya kai EFCC kamfanin Dangote. Wani jawabi da hukumar ta fitar ya fayyace abin da ya faru a makon jiya.
A wani jawabi na musamman, dalilin zuwan EFCC kamfanin Aliko Dangote domin yin bincike ya fito. Kamfanin ya ce babu laifin fari ko baki da ya aikata da CBN.
An bankado wata badakala bayan binciken Jim Obazee a CBN. Hukumar EFCC tana binciken kamfanoni 85, Dangote sun musanya zargin badakala lokacin Godwin Emefiele.
Shugaban kungiyar NANS reshen jami'o'in Benin, Ugochukwu Favour ya nemi a kama dan jaridan da ya yi rahoton 'digiri dan Kwatano', inda ya ce barazana ne ga gwamnati.
Sadiya Umar-Farouk ta na da kwana 3 ta bayyana gaban Hukumar EFCC. Jami'an EFCC sun ce ba su karbi uzurin rashin lafiyar tsohuwar Ministar Muhammadu Buhari ba.
A sakamakon binciken da ake yi a NSIPA, an ci karo da wasu biliyoyi masu yawan gaske. Hukumar EFCC ta gano biliyoyin kudin gwamnati da aka boye a asusun jama’a
A yayin da aka shiga shekarar 2024, Legit Hausa ta yi nazari kan wasu fasahohi da mutum zai koya a yanar gizo don neman aiki tare da samun kudi da su.
Rundunar 'yan sanda a jihar Legas ta yi nasarar kama wani makanike mai suna Adedamola Oluwaseyi da zargin siyar da kayan motar da aka kawo masa gyara a Legas.
Cikakken Bincike
Samu kari