Dan takara
Sanatan Borno ta Kudu, Sanata Ali Ndume ya ce Bola Tinubu ya kamata ya shiga damuwa idan tsohon shugaban kasa Buhari bai goyi bayansa ba musamman a zabe.
Yayin da Atiku Abubakar ya soki halayen Nyesom Wike, Hadiminsa, Lere Olayinka ya musanta ikirarin dan takarar shugaban kasa a PDP kan zaben 2023.
Wata ƙungiyar matasa a Arewacin Najeriya mai suna 'Young Nigerian Voices' ta bukaci tsohon minista, Hon. Emeka Nwajiuba ya tsaya takarar shugaban ƙasa a zaɓen 2027.
Yayin da ake shirin gudanar da zaben gwamna a jihar Anambra, jam'iyyar PDP ta rufe siyar da fom ɗin takara amma ba wanda ya siya ko nuna sha'awa.
Bayan tsohon gwamnan Kaduna, Nasir El-Rufai ya tabo Malam Nuhu Ribadu game da zaben shugaban kasa a 2031, mai ba shugaban ƙasa shawara ya yi masa martani.
Shugaban ECK foundation ya bayyana cewa Najeriya tana cike da matsalolin tattalin arzikin dake bukatar kwarewar tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar.
Yayin ake shirye-shiryen zaɓen 2027, tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya nada sabon mataimaki na musamman kan matasa da tsare-tsare.
An tabbatar da cewa wasu yan daba sun kai wa tsohon ɗan takarar shugaban ƙasa a AAC, Omoyele Sowore, hari a Lagos yayin gasar tsere da ake yi a jihar.
Shugaban bankin raya Afrika (AfDB) kuma tsohon minista a mulkin Goodluck Jonathan, Akinwumi Adesina ya magantu kan takarar shugaban kasa a nan gaba.
Dan takara
Samu kari