Dan takara
Lauya ya ce Oluwo na Iwo ba shi da ikon hana Atiku Abubakar, Peter Obi da sauran ’yan takarar shugaban ƙasa yin yakin neman zaɓe a Osun gabanin zaɓen 2027.
Bidiyon dan takarar gwamnan ADC a Oyo, Taofeek Adegoke, yana rabon dafaffiyar masara ga magoya baya ya jawo yabawa da suka a kafafen sada zumunta.
Kungiyar Arewa Think Thank, ATT ta soki NCEF kan bukatar Tinubu ya hakura da takarar 2027, tana cewa 'yan Najeriya kadai ke da ikon zabar shugaban kasa.
Tsohon hadimin Farfesa Isa Ali Ibrahim Pantami ya bayyana abubuwan da ya ce sun faru yayin da yake aiki tare da tsohon ministan sadarwa a Najeriya.
Solomon Dalung ya bukaci Tinubu ya bayyana dalilin barin bayanan firamare da sakandare a takardun INEC, yana mai jaddada muhimmancin bayyana gaskiya.
Dan takarar gwamna a jam'iyyar APC a Gombe, Dakta Jamilu Isiyaku Gwamna, ya kai karar IGP kan zargin bata suna da yada labaran karya kafin zaben 2027.
Malamin addinin Musulunci, Sheikh Haliru Maraya ya buƙaci jam’iyyun siyasa su guji tsayar da ɗan takarar gwamna da mataimakinsa masu addini ɗaya a zaɓen 2027.
Iyalan Nasir El-Rufai sun fito fili sun kauce wa wata bogin wasika da ke yawo a yanar gizo wadda aka danganta ga tsohon gwamnan Kaduna zuwa ga shugabannin ADC
Za a ji cewa jam’iyyar Labour Party (LP) ta sanar da bayyana Hajja Bintu Konto a matsayin 'yar takarar mataimakin shugaban kasa a zaben shekara ta 2027.
Dan takara
Samu kari