Dan takara
Akanimo Udofia ya rasa takarar Gwamna a APC saboda kotu ta gano bai dade da barin jam'iyyar PDP ba, ya samu tikiti a Jam’iyya mai-mulki wanda hakan ya saba doka
Jam’iyyar Labour Party ta rasa wasu dinbin mabiyanta a garin Olamaboro a jihar Kogi, wani jagoran jam’iyyar yace Labour Party ba za ta je ko ina a zaben 2023 ba
An shigar da karar Bola Tinubu a kotu, ana zargin yana amfani da shekaru da takardun bogi. Enahoro-Ebah yana tuhumar Tinubu, amma ba a fara sauraron shari’ar ba
Neman takarar Bola Tinubu ta jawo jirage sama da 30 suka sauka a filin jirgin Yakubu Gowon a Jos. An ga GwamnoniShugabannin majalisa, da tsofaffin Ministoci.
Za a ji Gwamnonin jihohin da ake ta rigima da su a Jam’iyyar PDP. Nyesom Wike da wasu Gwamnoni ba za su bi tafiyar Atiku Abubakar a zaben 2023 saboda sabani.
Alkali yace ba Sanata Emmanuel Bwacha ne ‘dan takarar Gwamnan Taraba a jam’iyyar APC ba. Kotu ta rusa zaben APC na tsaida 'dan takaran Gwamna a zabe mai zuwa.
Shugaban PDP na Oyo ya yi karin haske a kan sabanin Atikku da wasu Gwamnoni. Dayo Ogungbenro ya shaidawa ‘yan jarida cewa suna tare da Gwamna Nyesom Wike.
Rabiu Musa Kwankwaso ya bayyana cewa ya rike mukamai iri-iri a siyasa. A tarihinsa ya taba zama ‘Dan majalisa, Gwamnan Kano, Ministan tsaro, da kuma Sanata.
Jam’iyyar LP ta nemi alfarmar yin amfani da filin wasan Samuel Ogbemudia wajen kamfe a Edo, amma aka hana. An ji dalilin da ya sa aka hana jam'iyyar wannan dama
Dan takara
Samu kari