Dan takara
Bayan an sauya kudi, Shugaban EFCC ya tono makarkashiyar da ake yi. Baya ga kaya, Abdulrasheed Bawa ya ce akwai sababbin kudin da sai ranar zabe za a fito da su
Wata kotun majisatre ta tsare dan Majalisar Tarayya daga Jam’iyyar APC Ephraim Nwuzi, kwana biyu kafin zaben da yake neman yin tazarce a kujerar a zaben 2023.
Labari ya zo mana cewa Jam'iyyun NNPP da APC sun tsaida ranar daya domin kammala yakin neman zabe. Kwankwaso zai rufe kamfe a gida kamar yadda kowa yake yi.
INEC ba ta san da zaman Rufa’i Hanga a cikin ‘Yan takaran Sanata ba. Sanata Ibrahim Shekarau ya bar NNPP da aiki watanni bayan ya sauya sheka zuwa Jam’iyyar PDP
Gwamnan jihar Benuwai bai damu Atiku Abubakar ya sha kasa ba, yana so Peter Obi ya zama shugaban kasa, Samuel Ortom ya ce babu komai domin ya fadi zaben Sanata.
A yayin da zaɓen 2023 yake ƙara ƙaratowa, ƴan takara masu neman kujeru daban-daban sun rigamu gidan gaskiya. Rasuwar su ta sanya dole jam'iyyun su sake zaɓe.
‘Diyar Atiku Abubakar watau Hauwa Atiku-Uwais ta yarda da manufarsa ta yin gwanjo da kadarorin kasar nan, ta kuma ce ‘dan takaran na jam’iyyar PDP zai ci zabe.
Akwai Gwamnonin PDP a karkashin jagorancin Nyesom Wike da suka kafa kungiyar G5, Sanata Orji Uzor Kalu ya ce wasunsu su na goyon bayan takarar Bola Tinubu ne.
Zaben shugaban kasa ya gabato a Najeriya, Legit.ng Hausa ta bude filin jin ra'ayi inda makarantan Legit.ng suka bayyana wanda za su zaba ya zama Shugaba a 2023.
Dan takara
Samu kari