Babban bankin Najeriya CBN
A rahoton nan, za a ji wasu daga cikin gwamnonin jihohi sun soma shirye-shiryen shiga kotu da Ministan shari’a, Abubakar Malami da Gwamnan CBN, Godwin Emefiele.
Gwamnatin Kogi ta gargadi bankuna da daidaikun mutane wadanda basu karbar tsaffin kudi cewa zasu iya fuskantar hukunci domin hakan saba umurnin kotun koli ne.
Shehun Malami Yayi Kira Ga CBN da Asakarwa Mutane Kudi Saboda Tunkarowar Ramadan Saboda A cewar Malamin kuma yayi bayanin cewa, Ramadana lokaci ne na tubarwa
Wani matashi ɗan Najeriya ya tona asirin ƴan Yahoo-Yahoo, ya bankaɗo sabuwar hanyar da suke bi suna kwashe wa bayin Allah kuɗaɗen su a asusun ajiyar banki.
Itse Sagay (SAN) ya ce Gwamnan babban babban bankin kasar zai samu kan sa da laifi. Kwanaki 6 da bada umarni CBN ya cigaba da yi wa kotun koli kunnen kashi.
Prof. Itse Sagay, goggagen lauya ya bayyana cewa umurnin kotun kolin kasa ya shafi kowa kuma gwamnan CBN Emefiele baya bukatar umurnin wani kafin ya bi umurnin
Yayin da ake maraba da hukuncin Kotun koli wanda ake ganin zai iya kawo wraka daga wahalar karancin kuɗi a hannu jama'a, yan kasuwa sun ce ba zasu karba ba.
Gidajen mai da sauran ƴan kasuwa da masu motocin haya sun ƙi cigaba da karɓar tsofaffin takardun kuɗin N500 da N1000 duk kuwa da umurnin da kotu ta bayar..
Gwamnan jihar Ondo na jam'iyyar APC mai mulki, Oluwarotimi Akeredolu, ya rok< mazauna jiharsa su taimaka su ci gaba da hada-hada da tsoffin takardun N500 da 1k.
Babban bankin Najeriya CBN
Samu kari