Babban bankin Najeriya CBN
Babban bankin Najeriya watau CBN ya bi umarnin Kotu, ya amince tsohon N500da N1000 su ci gaba da yawo hannun mutane har zuwa ranar 31 ga watan Disamba, 2023
Kungiyar IPMAN ta dillalan man fetur ta bayyana rashin amincewarta da ci gaba da karbar tsoffin kudi duk da kuwa CBN ya ce ci gaba da kashe kudaden kamar kotu.
Kungiyar kwadugo ta kasa watau NLC ta yi barazanar shiga yajin aiki nan da mako ɗaya matukar gwamnatin tarayga ba ta magance karancin naira da ma Fetur ba.
Shugaban Najeriya, Alhaji Muhammadu Buhari, ya bayyana cewa ba bu inda ya hana CBN da Antoni Janar su yi biyayya ga hukuncin Kotun koli kan tsoffin naira .
Gwamnan jihar Ogun, Prince Dapo Abiodun, ya bayyana cewa nan gaba kaɗan yan Najeriya zasu barke da murna bayan hukuncin da Kotun koli ta yanke kan sauya naira.
Gwamnan jihar Osun, Ademola Adeleke, ya gargaɗi bankunan kasuwanci su dakatar da baiwa mutane tsohon naira idan sun san ba zasu karba ba idan an kawo musu.
Gwamnan babban bankin Najeriya, Mista Godwin Emefiele, ya ƙaryata labarin da ake yaɗa wa cewa ya na da shirin kawo wa Tinubu da APC cikas a zaben gwamnoni.
Wani bidiyo da ya yadu a soshiyal midiya wanda ke nuno tsoffin kudi da aka nika kuma ake tunanin babban bankin CBN ne ya watsar da su ya haddasa cece-kuce.
Mafi yawan sababbin kudin da bankin CBN ya buga sun shiga bankunan Access Bank. Legas ce gaba a garuruwan da aka fi aikawa sababbin kudin, Enugu da Uyo na baya
Babban bankin Najeriya CBN
Samu kari