Satar Shanu
Wasu ‘yan bindiga sun kai hari kan wata mota makare da shanu akan titin Ezinifitte/Uga a karamar hukumar Aguata ta jihar Anambra da ke yankin Kudu maso Gabas.
Ana fargabar rikici a karamar hukumar Bassa ta jihar Plateau sakamkon kisa da jikkata Shanu sama da 100 da wasu yan bindiga sukayi ranar Laraba, 2 ga Maris, 202
Jimeta - Gwamnan jihar Adamawa ta yanke shawarar hana kai Shanu yankunan kudi saboda toshe yoyon kudaden shiga da kuma ingantashi ta hanyar kaiwa wasu jihohi.
Jami’an rundunar ‘yan sandan jihar Jigawa sun kama mutane biyu da ake zargin su na da hannu a satar wani sa a karamar hukumar Garki da ke jihar, Daily Trust ta
Gwamnatin jihar Zamfara ta bayyana cewa, za ta fara shigo da shanu da awaki daga kasashen waje saboda wasu dalilai da magance matsalar tsaro da ke addabar jihar
Kassim Mohammed matashi ne mai shekaru talatin a duniya wanda ake zargi da fashi da makami. Ya sanar da cewa ya saci motoci talatin a cikin shekaru uku kacal.
Rundunar tsaro ta NSCDC reshen jihar Osun, a ranar Alhamis ta ce ta damke wata matar aure mai suna Suliyat, kan satar akuya. Rahoton The Punch ya ce mai magana
'Yan kasuwa a kasuwar Kawo ta jihar Kaduna sun yi watsi da umarnin gwamna na cewa su zauna a gida kada su fito kasuwar mako-mako. Sun bayyana dalilin haka.
A jihar Kwara, san samu karancin nama sakamakon samun karancin shanu da ya addabi jihar. An samu rahoton cewa, saniyar N100,000 a yanzu ta koma har N250,000.
Satar Shanu
Samu kari