Muhammadu Buhari
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya jagoranci zaman majalisar zartarwa a ranar Laraba, 17 ga watan Nuwamba a fadar shugaban kasa da ke birnin tarayya, Abuja.
A baya-bayan nan dai wasu 'yan Nigeria da dama na kokawa kan yadda Shugaban kasa Muhammadu Buhari ke laftowa Nigeria basusuka daga kasashen ketare, duk da cewa
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yabi tsohon shugaban kasar Najeriya, Goodluck Jonathan yayin da ya taya shi murnar cika shekaru 64 a duniya. Ya bayyan waye Jo
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya yi Allah wadai da kisan mutum 15 a kananan hukumomin Goronyo da Illela na jihar Sokoto, yace gwamnatinsa ba zata lamurta ba.
Jim kadan bayan samun labarin rasuwar kanin Dangote, Buhari ya mika sakon ta'aziyya ga dangin Dangote. Ya yi addu'ar Allah ya jikan marigayin, sannan ya ba da
Shugaba Muhammadu Buhari yana kiran a rage facaka da dukiya, sai aka ji Gwamnatin Tarayya za ta sake sayen motocin N1.6bn a 2022, bayan an kashe N500m a 202.
Rundunar sojin Najeriya ta magantu kan jita-jitar da ake yadawa cewa, rundunar tana shirin yiwa shugaban kasa Muhammadu Buhari juyin mulki nan ba da dadewa ba.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi tafiye-tafiye da dama a cikin shekarar 2021. A rahoton da muka tattaro muku, mun gano kawo muku kadan daga cikinsu anan.
Shugaba Muhammadu Buhari ya nuna alhini kan mutuwar Birgediya Janar Dzarma Zirkusu da sauran sojojin wadanda mayakan kungiyar ta'addanci na ISWAP suka halaka.
Muhammadu Buhari
Samu kari