Muhammadu Buhari
Shugaba Muhammadu Buhari ya amince a dauki sabbin jami'an yan sanda 10,000 daga jihohi 36 da babban birnin tarayya, Abuja. Buhari Sallau, hadimin shugaban kasar
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amince da daukar 'yan Najeriya 10,000 aiki a matsayin jami'an 'yan sanda duk a kokarinsa na magance matsalolin rashin tsaro.
Sanata Abdullahi Adamu ya bayyana cewa rashin adalci ne majalisar dokokin tarayya ta zo da wani doka da zai takaita yadda jam’iyyu za su gudanar da zabensu.
Mai rajin kafa kasar Yarabawa, Sunda Adeyemo, wanda aka fi sani da Sunday Igboho ya zargi gwamnatin tarayya da yunkurin halakar da shi a Jamhuriyar Benin. Igboh
Babban mataimaki na musamman ga shugaban kasa kan watsa labarai, Malam Garba Shehu, a ranar Larab ya ce ya warke daga cutar COVID-19 wato korona da ta kama shi.
Femi Adesina, mai magana da yawun shugaban kasa, ya ce yana sa ran za a ga bayan manyan 'yan ta'addan kasar nan kafin cikar wa'adin mulkin shugaban kasa Buhari.
Antoni Janar ɓa ƙasar nan (AGF) kuma ministan shari'a, Abubakar Malami, ya bayyana yadda Buhari ya yi abinda ba kowane shugaba ke iya yi ba cikin shekara ɗaya.
Femi Adesina ya ce zuwa yanzu shugaban Najeriya Muhammadu Buhari lafiya lau yake. Adesina yace COVID-19 ya nuna cewahadiman shugaban kasa mutane ne kamar kowa.
Ministan sufuri, Rotimi Amaechi, ya yi kira ga yan Najeriya su dena ɗora wa shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, laifin duk wani abu da ya faru da su a rayuwa.
Muhammadu Buhari
Samu kari