Gwamnatin Buhari
A gwamnatin Buhari, an yi ikirarin akwai wasu da ke juya akalar mulkin kasar da aka yi wa lakabi da 'cabal' a turance. Ga jerin mutum 5 da suka fi karfin fada-aji.
Wasu daga cikin wadanda tsohon shugaban Muhammadu Buhari ya nada mukamai na fuskantar bincike daga gwamnatin Shugaba Tinubu ta hannun hukumar EFCC.
Aikin hanyar Abuja-Kaduna ya dawo Naira tiriliyan 1.3. Sanata David Umahi ya koka a kan yadda Julius Berger su ka kara kudin gina titin Abuja-Kaduna-Kano.
Sadiya Umar-Farouk ta na da kwana 3 ta bayyana gaban Hukumar EFCC. Jami'an EFCC sun ce ba su karbi uzurin rashin lafiyar tsohuwar Ministar Muhammadu Buhari ba.
Hukumar EFCC ta bukaci Sadiya Umar Farouk, tsohuwar ministar Buhari da ta mika kanta ga hukumar ba tare da bata lokaci ba. Ana zargin Sadiya da satar N37.1bn.
Tun ana bin Hajiya Sadiya Umar Farouq da lalama a EFCC, abin na neman ya gagara. Sadiya Umar Farouq ta fusata EFCC, watakila a kudunduno tsohuwar Ministar jin-kai.
Za a ji ana zargin matsalolin yau duk laifin Muhammadu Buhari ne. An samu baitul-mali babu komai don haka Segun Osoba ya ce wajibin Bola Ahmed Tinubu ya ci bashi.
Sadiya Farouq, Tsohuwar ministan jin-kai, cigaban matasa ta ki amsa gayyatar da Hukumar yaki da rashawa EFCC ta yi mata kan zargin almundahanar naira biliyan 37.
Kayode Fayemi ya sa ran zama ministan harkokin kasar waje ne, amma sai ga shi ba hakan ta faru ba, ya ce kiris ya rage ya ajiyewa Muhammadu Buhari kujerarsa.
Gwamnatin Buhari
Samu kari