Gwamnatin Buhari
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya jaddada muhimmancin neman gyara bisa tafarkin doka ga duk wanda yake ganin ba a kyauta masa ba a sakamakon babban zaben 2023.
Shugaba Buhari ya ce dimokradiyya ne tsarin mulki mafi dacewa har yanzu. Shugaban na Najeriya ya bayyana hakan ne a sakon bankwanarsa ga jakadu masu bankwana
Mutane musamman ‘yan adawa su na sukar shugaba Muhammadu Buhari, amma za a ji gwamnatinsa tayi zarra a wasu bangarori, mun tattaro wasunsu a cikin rahoton nan.
Gwamnati tayi nisa wajen shirye-shirye-dakatar da biyan tallafin fetur. Bankin Duniya ya ba Gwamnatin Najeriya $800m da za ayi amfani da su bayan cire tallafi.
Ministan ayyuka da gidaje ya ce daga yanzu zuwa Afrilu za a karkare titin Legas-Ibadan. Gwamnatin tarayya ba ta soma aikin hanyar birnin tarayya da wuri ba.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya sanar da ba ma'aikata a Najeriya hutun kwanaki biyu a daidai lokacin da ake tunkarar bikin easter da ke tafe nan ba da jimawa.
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa zaɓen shekarar 2023, ya nuna cewa shugaba Buhari, ya cika alƙawarin da ya ɗauka na gudanar da ingantaccen zaɓe a ƙasar nan.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya sauke shugaban Hukumar bunkasa kere-kere ta Najeriya (NASENI), Farfesa Mohammed Sani Harun daga kujerarsa a ranar Talata.
A yau Gwamnonin jihohi za su yi taro a kan takunkumin da Hukumar NFIU ta kakaba masu a Najeriya sannan za a tattauna kan yadda gwamnati za ya rika karbar haraji
Gwamnatin Buhari
Samu kari