Gwamnatin Buhari
Ana zargin Shugaban majalisa ya lakume N5.2bn, ya bar ‘Yan Majalisa 359 da N1.6bn. Idan labarin ya gaskata, Femi Gbajabiamila ya samu $11m a cikin kudin nan.
An shirya taro da liyafa da bukukuwa dabam-dabam a shirye-shiryen rantsar da shugaban kasa. Boss Mustapha ya sanar da abubuwan da aka yi tanadi kafin mika mulki
Shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari, ya ce bai da gida ko da inci ɗaya a ƙasahen waje har kawo yanzu da yake dab da sauka daga kan gadon mulki a watan Mayu.
Gwamnatin Nyesom Wike ta na shari’a da gwamnatin baya. Ganin sun ki zuwa kotu domin su kare kan su, wani Alkali ya yarda a kama Rotimi Amaechi da Tony Cole
Ana musayar kalamai bayan Bello Matawalle ya fadawa EFCC ta binciki Ministoci da manyan Aso Rock. Hukumar ta ce za ta soma binciken Gwamnoni da za su bar mulki.
Gwamnatin tarayya na neman karbo bashin $800m daga kasar waje. Sanata Muhammad Ali Ndume ba zai yarda a ci bashin ba, ya ce zai kai Muhammadu Buhari gaban kotu.
Tsohuwar ministar ilimi Obiageli Ezekwesili ta nemi shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari da ya sauka ya mika ma ta karagar mulkin kasar nan. Ta bayyana haka
Mai magana da yawun shugaban kasa Muhammadu Buhari, Malam Garba Shehu ya ce ba wai iya Najeriya kadai ke fama da matsalar hauhawar farashin kayayyaki ba. Saboda
A jiya, Antony Blinken ya dauki kimanin minti 20 yana zantawa da zababben shugaban Najeriya. Mataimakin Kakakin Jakadancin Amurka, Matthew Miller ya fadi haka.
Gwamnatin Buhari
Samu kari