Gwamnatin Buhari
Idan Bola Tinubu ya zama Shugaban kasa, Olusegun Mimiko ya ce dole gwamnatin tarayya ta canza tsarin aikin ‘yan sanda da fasalin kasa, a kuma cire tallafin mai.
Ministan kwadago a sa wa Ma’aikata rai, ya fada masu Gwamnati za ta iya kara albashinsu. Ana ganin karin albashin da aka yi tarko aka shiryawa Bola Tinubu.
Rahoton da muke samu ya bayyana cewa, yanzu haka an kammala aikin wutar lantarkin Zungeru da shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi alkawarijn yiwa 'yan kasa.
Tun 2021 Nnamdi Kanu yake shari’a da gwamnatin tarayya, Muhammadu Buhari zai bar mulki yana daure. Bola Tinubu zai gaji tirka-tirkar Nnamdi Kanu da gwamnati.
Za a ji Sanata Ovie Omo-Agege ya fitar da jawabi ta bakin Sunday Areh, yana godewa Shugaban kasa, ya ji dadin amincewa da gina jami’ar gwamnatin tarayya a Kwale
Ganin cewa ‘yan kwanaki su ka rage Bola Tinubu ya karbi ragamar shugabanci, an fara tattaro nasarorin da gwamnatin Muhammadu Buhari ta samu a shekaru takwas.
Gwamnatin tarayya ta na cigaba da bada kwangiloli duk da kwanakin kadan suka ragewa Muhammadu Buhari a karagar mulki, an ji abin da ya sa ake tafiya a haka.
Shugaban Najeriya yana so Sanatoci su sake amince masa ya karbo $800m. Za ayi amfani da bashin da za a karba daga bankin Duniya domin taimakawa miliyoyin mutane
Mutane za su amfana da horaswar hukumar NASENI a kauyen Otuoke. Tsohon Shugaban kasa Goodluck Jonathan ya jinjinawa Muhammadu Buhari kan abin da ya yi masu.
Gwamnatin Buhari
Samu kari