Gwamnatin Buhari
Shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari ya bayyana cewa samar da isassun masu ilimin fasah na daga cikin dalilan da suka sa su gina jami'ar sufuri ta Daura.
Gwamnonin jihohin kudu maso gabas sun sauya sunan gadar Neja ta biyu zuwa sunan shugaban kasa Muhammadu Buhari. Mai taimakawa shugaba Buhari na musamman a kafa.
Shugaban kasar Najeriya Muhammadu buhari ya bayyan cewa ya na da kyakkyawar alaka da makwabciyar Najeriya wato jamhuriyar Nijar. Ya ce idan wani ya takura masa.
Kamfanin wutar lantarki a Najeriya na NDPHCL ya samu sabon Darekta. Ana cigaba da nadin mukamai duk da a farkon mako mai zuwa za a nada sabon shugaban kasa
Matthew Pwajok ya rasa kujerar da yake kai ta shugaban hukumar NAMA bayan an kore shi daga ofis. A ‘yan kwanakin nan ne aka tsige Kyaftin Rabiu Yadudu daga FAAN
Muhammadu Buhari ya rattaba hannu a wasu kudirorin da ‘yan majalisa suka amince da su, mun kawo jerin sababbin dokokin da Shugaban kasa ya rattaba hannu a kai
Philip Agbese yana so Gwamnatin da za ta karbi mulki ta binciki nade-naden Muhammadu Buhari. A mako daya, Shugaban kasa ya raba mukamai fiye da 10 a Najeriya.
Gwamnatin tarayya ta kammala gina gadar Neja da wasu gadoji biyu da kuma titin Kaduna-Kano da wasu sakatariyoyi da Hedikwatar hukumar Kwastam a garin Abuja.
Shugaba Muhammadu Buhari zai gabatar da wasu muhimman abubuwa gabanin mikawa Bola Tinubu mulkin kasar nan. Yau saura kwanaki bakwai suka ragewa Buhari a ofis.
Gwamnatin Buhari
Samu kari