Gwamnatin Buhari
Kafin Muhammadu Buhari ya bar ofis, ya nada sababbin Darektoci a tashar talabijin na NTA. A yayin da aka sanar da nadin, Bola Tinubu ya karbi mulkin Najeriya.
Ma’aikatar ayyuka na musamman ta fitar da sunayen 'yan siyasa da tsofaffi da Gwamnoni masu-ci da za a ba shaidar girma da Sarakuna da ba su taba samun lambar ba
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya rattaba hannu kan kudurin da ke neman a kafa hukumar kula da Almajirai yayin da ya saura kwanaki kadan ya sauka a mulkinsa.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ba Sadiya Umar Farouq lambar yabo mai daukar hankali yayin da mulkinsa ya kusa karewa. Ya bayyana dalilin bayar da lambar.
A ranar Lahadi, 28 ga watan Mayu, Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce yana jin takaici cewa har yanzu yaran kasar na makale a sansanin yan ta'addan Boko Haram.
Muhammadu Buhari ya ce sun yi bakin kokari wajen farfado da tattalin arziki, amma hakan ya jawo wasu sun azabtu na wani ‘dan lokaci, don haka ya bada hakuri.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya kaddamar da katafaren gidan gyaran hali na zamani mai cin mutane 3,000 da ya gina a Kano. Shugaba Buhari ya bayyana cewa.
A halin da ake ciki, saura kwanaki biyu kadai ya rage Bola Tinubu ya karbi mulkin kasar nan daga hannun shugaban kasa Muhammadu Buhari da ya shage shekaru.
Rashin tsaro,tabarbarewar tattalin arziki da rashawa na daga cikin manyan lamuran da suka addabi gwamnatin shugaban kasa Muhammadu Buhari mai shirin karewa.
Gwamnatin Buhari
Samu kari