Bayelsa
Gabannin zabukan ganoni a jihohin Kogi, Bayelsa da Imo, Apostle Ako Anthony ya yi hasashen cewa jam’iyyar APC mai mulki ce za ta lashe jihohi biyu.
A yayin da ake shirin yin zaben gwamna a jihar Kogi a ranar Asabar 11 ga watan Nuwamba, ana fatan Gwamna Yahaya Bello zai mika mulki ga sabon gwamna.
Gabannin zaben ranar Asabar, Nuwamba 11, 2023 Gwamna Duoye Diri zai fafata da yan takara 15 a kokarinsa na zarcewa a kan kujerar gwamnan jihar Bayelsa.
Rundunar 'yan sanda a jihar Bayelsa ta tarwatsa mata ma su zanga-zangar neman cire kwamishinan 'yan sanda a jihar, Tolani Alausa daga mukaminsa kafin zabe.
Rahotanni daga ƙaramar hukumar Brass ta jihar Bayelsa sun nuna an samu tashin tashina tsakanin magoya bayan APC da na PDP kan sauke kayayakin zabe.
Yayin da ake shirye-shiryen gudanar da zabe a jihohin Kogi da Bayelsa da Imo, masana sun yi martani kan wanda zai yi nasara musamman a jihar Kogi.
Karamin Ministan Tsaro a Najeriya, Bello Matawalle ya sha alwashin tabbaar da tsaro mai inganci yayin da ake shirye-shiryen gudanar da zaben gwamnoni,
Gwamnan jihar Bayelsa mai ci a yanzu, Douye Diri, ya ce yana da tabbacin al'umar jihar Bayelsa za su sake zabensa karo na biyu a zaben jihar da ke zuwa.
Tsohon shugaban kasa, Dakta Goodluck Jonathan ya nuna goyon bayansa ga Gwamna Douye Diri na jihar Bayelsa yayin da ake daf da gudanar da zabe a jihar.
Bayelsa
Samu kari