Atiku Abubakar
Primate Ayodele, shugaban cocin INRI Evangelical Spiritual Church, ya yi hasashen cewa Atiku Abubakar, na jam’iyyar PDP ne zai gaji Shugaba Muhammadu Buhari.
Dan takarar shugaban kasan PDP, Alhaji Atku Abubakar na daga cikin mutanen da ke da tasiri a siaysar kasar nan. Ga kadan daga abin da muka tattaro muku akansa.
Peter Obi da Rabiu Musa Kwankwaso su na harin shugabanci tare da Bola Ahmed Tinubu da Atiku Abubakar. Bisa al’ada, zaben Najeriya ya koma tsakanin Jam’iyyu biyu
Ana daf da shiga zaben 2023, nasara ta na wajen Bola Tinubu, Atiku Abubakar, Peter Obi, ko kuwa Rabiu Musa Kwankwaso. Mun kawo yadda 'yan takara za su gwabza.
Za a fahimci takarar Shugaban Kasa za tayi zafi tsakanin APC, PDP, LP da NNPP a 2023. Atiku Abubakar, Bola Tinubu da Rabiu Kwankwaso za su kara da Peter Obi.
Wani fitaccen lauya masanin harkokin doka, Ridwan Oyafajo, ya ce mai yuwuwa tarihin Atiku na faɗuwa a zabe ya ci gaba da bibiyarsa har a zaben ranar Asabar.
Muna Bawa Yan Najeriya Hakuri Abisa Zaben da Muka saka Sukayi Na APC, Mun fita Daga Tafiyar, Zuwa PDP ta Atiku Abubakar Da Okowa - CewarKungiyar Magoya Baya
Gabannin babban zaben shugaban kasa na ranar Asabar, 25 ga watan Fabrairu, manyan jiga-jigan jam'iyyar PDP sun nuna yakinin cewa Atiku Abubakar zai ci zabe.
Yan kwanaki kafin babban zaben shugaban kasa na ranar 25 ga watan Fabrairu, kungiyar malaman jihar Kano sun ayyana goyon bayansu ga takarar Atiku Abubakar.
Atiku Abubakar
Samu kari