Fashi da makami
Rundunar 'yan sanda jihar Bauchi ta ce ta kama wasu mutane shida kan zargin aikata laifuka da suka shafi daba da fashi da makami. Haka nan rundunar ta sanar da.
Allah ya yi wa matar nan da ta fi kowa tsufa cikin fasinjojin jirgin kasan Abuja-Kaduna 63 da yan ta'adda suka yi garkuwa da su a watan Maris din 2022 rasuwa.
Rundunar 'yan sandan jihar Lagos ta yi nasarar kwamushe wani mai gadi a jihar bayan ya hada baki da wani matashi suka yi fashi a gidan da yake aiki a Ikoyi.
Yanzu haka gwamnatin Kano ta ce, za ta fara hukunta masu kwacen waya kamar yadda ake hukunta masu fashi da makami. Ta bayyana hakan ne a karshen makon nan.
Rundunar ƴan sandan jihar Edo, sun cafke wasu jami'an tsaro bisa zargin aikata laifin fashi da makami da ƙwacen mota. Ɗaya daga cikin waɗanda ake zargin soja ne
‘Yan sanda sun cafke wanda ake zargi bayan wani yunkurin yin fashi da makami a Abuja. ‘Yan fashi da makamin sun yi niyyar aukawa mutanen Unguwar Apo a makon nan
Rundunar ƴan sandan jihar Kano, ta samu nasarar cafke wasu ɓata gari a jihar. Rundunar ta cafke mutum 14 masu fashi da makami, dillancin ƙwayoyi da sata a jihar
Jami'an kungiyar tsaro ta yanki a jihar Osun, Amotekun, sun damke wani mutum mai shekaru 47 kan sata da ya tafka a coci. An kama shi da ganguna da kayan sauti.
‘Yan fashi da makami sun sulale da N7m a shago da su ka aukawa wani mai sana’ar POS, sun harbe shi.‘Yan bindigan sun kuma bar mutane uku su na jinyar harbinsu.
Fashi da makami
Samu kari